Rediyon Hausawa is a News app by Abdulkarim Nasir. Rediyo Hausa domin kawo muku tasoshin gidajen rediyonku tafin hannunku. Aciki zaku samu wadannan tasoshi: Gidan rediyon bibisi landan - landan take kira Gidan rediyon doci wele wato DW dake birnin Jamus Rediyon Faransa NigeriaINFO 95.
APK (Android Package Kit) files are the raw files of an Android app. Learn how to install rediyon-hausawa.apk file on your phone in 4 Simple Steps:
Yes. We provide some of the safest Apk download mirrors for getting the Rediyon Hausawa apk.
1. Idan kuna bukatar karin wasu tasoshin gidajen rediyo cikin wannan manhajja toh kuna iya aiko min da sako dauke da suna tashar domin sakata cikin wannan manhajja.
2. Domin samun sababbin gidajen rediyo da zamuke karawa cikin wannan manhajja sai kuyi pull-to-refresh.
3. Idan kunji dadin wannan radio Hausa ku bata tauraro biyar kuma ku aikata zuwa ga sauran Hausawa.
4. Idan akwai data amma akaga rediyo bata aiki toh a sabunta manhajjar.
5. Idan manhajja bata aiki toh ku duba internet-connection naku wato data.
6. Rediyo Hausa domin kawo muku tasoshin gidajen rediyonku tafin hannunku.
7. Sanarwa: Bayan kunna Tasha domin komawa akwai alama daga sama-hannun dama.
8. Idan bakuyi haka ba toh sake zabar tashar zai sanya tashar ta fara daga farko.
9. Wato a danna sannan a rike kana aja qasa sai kuma a saki.
10. A tabbatar cewa akwai data me kyau.
11. Ko kuma alamar now-playing dake kasa.
Apk Mirror 1: : Download APK
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|