6 things about Rediyon Hausawa
1. Idan kuna bukatar karin wasu tasoshin gidajen rediyo cikin wannan manhajja toh kuna iya aiko min da sako dauke da suna tashar domin sakata cikin wannan manhajja.
2. Domin samun sababbin gidajen rediyo da zamuke karawa cikin wannan manhajja sai kuyi pull-to-refresh.
3. Idan kunji dadin wannan radio Hausa ku bata tauraro biyar kuma ku aikata zuwa ga sauran Hausawa.
4. Idan akwai data amma akaga rediyo bata aiki toh a sabunta manhajjar.
5. Idan manhajja bata aiki toh ku duba internet-connection naku wato data.
6. Rediyo Hausa domin kawo muku tasoshin gidajen rediyonku tafin hannunku.
How to setup Rediyon Hausawa APK:
APK (Android Package Kit) files are the raw files of an Android app. Learn how to install rediyon-hausawa.apk file on your phone in 4 Simple Steps:
- Download the rediyon-hausawa.apk to your device using any of the download mirrors.
- Allow 3rd Party (non playstore) apps on your device: Go to Menu » Settings » Security » . Click "Unknown Sources". You will be prompted to allow your browser or file manager to install APKs.
- Locate the rediyon-hausawa.apk file and click to Install: Read all on-screen prompts and click "Yes" or "No" accordingly.
- After installation, the Rediyon Hausawa app will appear on the home screen of your device.
Is Rediyon Hausawa APK Safe?
Yes. We provide some of the safest Apk download mirrors for getting the Rediyon Hausawa apk.