6 things about Lakcoci Zafafa
1. Malam yayi makarantar firamare a garin Gombe, a islamiyya ta Izala anan garin Gombe Sheikh kabiru Gombe ya samu Haddar AL'QURANI mai girma tare da gyara karatun sa a wajen malamai irin su : Sheikh Zarma Gombe, Da Sheikh Dr.
2. Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe, An haifi Malam a garin Kuri a karamar hukumar Yamaltu Deba, a jihar Gombe.
3. wannan malami wato Sheikh kabiru gombe malamine na sunnah, wadda yake fadakarwa a addinin musulunci .
4. Wannan Manhaja taqunshi wasu daga cikin karatuttukan malam kabiru ibrahim Gombe.
5. Ya kuma yi wasu karatunsa na ilimi a wajen maluma irin su Sheikh Usman Isah Taliyawa Gombe.
6. Takaitaccen Tarihin sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe.
How to setup Lakcoci Zafafa APK:
APK (Android Package Kit) files are the raw files of an Android app. Learn how to install lakcoci-zafafa.apk file on your phone in 4 Simple Steps:
- Download the lakcoci-zafafa.apk to your device using any of the download mirrors.
- Allow 3rd Party (non playstore) apps on your device: Go to Menu » Settings » Security » . Click "Unknown Sources". You will be prompted to allow your browser or file manager to install APKs.
- Locate the lakcoci-zafafa.apk file and click to Install: Read all on-screen prompts and click "Yes" or "No" accordingly.
- After installation, the Lakcoci Zafafa app will appear on the home screen of your device.
Is Lakcoci Zafafa APK Safe?
Yes. We provide some of the safest Apk download mirrors for getting the Lakcoci Zafafa apk.