BBC News Hausa apk

BBC News Hausa Android 用の


- REQUIRES ANDROID | カテゴリ: News

評価 4.57625 から 859 投票 | $ Free


新着情報 BBC News Hausa v4.10.18


Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai. Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ko ta kiran waya (za a caje ku kudin da ake biya na ka’ida wayar tebur da ta hannu. Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ake biya kafin ku yi kira). Karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanet na BBC Hausa.com Saurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da manhajar saurarar sauti, ko ta hanyar kiran waya. Za ka iya sauraron shiry-shirye na baya-bayan nan: - Takaitattun Labarai   - Labarin Wasanni  - Labaran Kasuwanci - Shirin Safe - Shirin Yamma - Shirin Rana Idan kana so a dinga tura maka bayanan da aka sabunta, manhajar ZenoMedia za ta ajiye bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a madadin BBC don samar maka abun da ka ke nema, Za ku bar manhajar ta dinga yin talla a kan wayarku da kuma tsarin biyan kudi. Ba a za a yi amfani da wasu bayanan da ke kan manhajarka irinsu sunanku ko adireshin email ba. Irin wadannan bayanan za a sarrafasu ne kawai bisa ka’idojin sirri na ZenoMedia, wanda za a iya samu a https://www.zenomedia.com/wpcontent/themes/zeno/privacy_policy.pdf Hanyoyin turo muku da sako za su hada da karar sanarwar tura sako da kuma tambarin isar sako. Wadannan za a iya sauya su a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum (settings). Za kuma a iya samun karin bayanan da wannan manhaja ke tattarawa da suka hada da bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum. The official BBC Hausa news app by ZenoMedia offers the latest programmes and news headlines. You can to listen to the radio programmes using the free audio player or by using the telephone dial-up option (standard geographic charges from landlines and mobiles will apply.  Please check with your provider for exact costs before calling). -   Read the latest news headlines from the BBC Hausa website         -   Listen to your favourite radio programmes free with the audio player, or by using the standard-rate telephone dial-up service           -    You can listen to the most recent editions of: - Takaitattun Labarai   - Labarin Wasanni  - Labaran Kasuwanci - Shirin Safe - Shirin Yamma - Shirin Rana If you choose to receive push notifications, a unique identifier relating to your device and your location data will be stored by ZenoMedia on behalf of the BBC to provide you with the service, allow advertising to be served within the app [and for processing payments]. No other personal data relating to you (such as a username or email address) is processed. Such information will only be processed in line with ZenoMedia's Privacy Policy, available at https://www.zenomedia.com/wp-content/themes/zeno/privacy_policy.pdf Notifications may include alerts, sounds and icon badges. These can be reconfigured in Settings (notifications). Details of data this app collects, including the unique identifier relating to your device and your location data, is also found under Settings


  • 発売日: 2024-05-16
  • 現在のバージョン: 4.10.18
  • ファイルサイズ: 186.20 MB
  • 開発者: Zeno Media LLC

BBC News Hausa BBC News Hausa BBC News Hausa BBC News Hausa

BBC News Hausa APK の設定方法:

APK (Android パッケージ キット) ファイルは、Android アプリの生のファイルです。4 つの簡単な手順で bbc-news-hausa.apk ファイルを携帯電話にインストールする方法を学びます:

  1. ダウンロード ミラーのいずれかを使用して、bbc-news-hausa .apk をデバイスにダウンロードします。
  2. デバイスでサードパーティ (Play ストア以外) アプリを許可する: メニュー » 設定 » セキュリティ » に移動します。「不明なソース」 をクリックします。ブラウザまたはファイル マネージャーによる APK のインストールを許可するよう求められます。
  3. bbc-news-hausa.apk ファイルを見つけてクリックしてインストールします。画面に表示されるすべてのプロンプトを読み、それに応じて 「はい」 または「いいえ」をクリックします。
  4. インストール後、BBC News Hausa アプリがデバイスのホーム画面に表示されます。

BBC News Hausa APK は安全ですか?

はい。BBC News Hausa APK を入手するための最も安全な Apk ダウンロード ミラーを提供しています。




ダウンロード ソースのダウンロード

ソースのダウンロード: ダウンロード Android 用の

iTunesで: Free iTunesで


BBC News Hausa のようなアプリ - BBC News Hausa




より多く Zeno Media LLC